Sarkin Kano ya yi rashin uwa

Sarkin Kano ya yi rashin uwa

The mother of emir of Kano, Alh. Aminu Ado Bayero, Hajiya Maryam Ado Bayero is dead.

Marigayiya Hajiya Maryam kuma uwa ce ga wani basarake mai daraja ta daya, sarkin Bichi, Alh. Nasiru Ado Bayero.

Hajiya Maryam ta rasu ne a safiyar Asabar a Alkahira, Masar bayan doguwar jinya, wata majiya daga fadar ta tabbatar.

Marigayiya Maryam ta kasance gimbiya kuma kanwa ga sarkin Ilorin na yanzu.Ibrahim Sulu Gambari.

Posted on

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.